YAKAMATA KOWA YA MALLAKI WANNAN APPLICATION DIN A WAYARSA.

KIMIYYA PRO TV

Wannan application din zai taimaki wayarka sosai.

Sau da yawan lokaci mutane sukanyi korafi akan wayar su ta rikice sun kasa gane mata, ko tana yin slow, ka kasa gane meke damun batirin wayarka, akwai wasu application na virus da suke installing kansu a cikin wayarka ba tare da ka sani ba, kuma su boye kansu ba ko su rika sace maka bayanai, ko su rikita wayarka, ko kuma ka kasa gane mene yake damun network din wayarka, kana da data amma taki yin aiki
Wannan shine yanayin farko dazakugani a lokacin dakuka shiga cikin application din bayan kunyi install dinsa.



Wannan application din yana abubuwa da yawa zasu taimakawa wayarka wajen goge duk wani abu da zai cutar da wayarka, tun daga caches, dattin cikin waya dake zuwa daga tallace tallace, zai fito da duk wani boyayyen application wanda bakasan dashi a cikin wayarka ba, zai baka damar ka goge shi ko kuma ka kyale shi idan kana so, wannan application din yana da gurin da zaka duba lafiyar batirin🔋🪫 wayarka yanayin zafinsa🎚️ ko sanyi da sauransu, yana da bangaren da zai nuna maka duk bayanan wayarka boyayyu da bayyannu, zai iya nuna maka gurin da kake idan har ka bude GPS din wayarka, yana da bangaren da zai iya duba maka yanayin karfin gudun network dinka📡📡, daga karshe yana da wurin rubutun turanci da zaka iya rika gayawa wayarka tana rubuta maka da kanta


Wannan application din yana da matukar amfani sosai kuma zai taimaka kwarai da gaske
Domin saukeshi daga playstore 


Daga: KIMIYYA PRO TV. 

Comments

Popular posts from this blog

SOLVING A CLASSIC ALGEBRA EQUATION

SOLVING A RADICAL EQUATION

A BEGINNER'S GUIDE TO STARTING A BLOG: TIPS AND STEPS.